Attending the annual Qur'anic Recitation Competition among the 3 Islamiyya Schools (Asasul Islam, Sabilu-Rashaad and Tahfizul Qur'an) of Government College Special School, Azare.

The marvelous Qur'anic Recitation Competition is annually organize by MSSN Government College Special School Azare Chapter.

Ibrahim Sulaiman, a JSS I student, of Asasul Islam, who competed in 20hizb/1st category, been crowned the overall best of the competition with total marks of 99%.

GC Azare is indeed a mother that gave birth to memorizers of Holy Qur'an annually: Many of which are into the world of success and Islamic orientation. 

The participants were quite impressive and imitative. May Allah bless our mother school.

MSSN Government College Special Azare ta shirya Musabakar Al-Qurani mai Girma da ta saba duk shekara.

Musabakar Al-Qurani anyi shi ne tsakani Islamiyyu guda 3(Asasul Islam, Sabilu-Rashaad da Tahfizul Qur'an) da suke gudana a makarantar.

Ibrahim Sulaiman dan JSS I, daga Asasul Islam ne ya zama Gwarzon Shekara kuma dan takara da ya samu maki mafi girma kashi 99 cikin 100.

Makarantar Government College Special School Azare ta zama uwa da take kinkishe mahaddata Al-Qurani mai Girma duk shekara. Wannan ya samo asaline da jajircewar maluman makarantar wajen bayar da tarbiyya Al-Qurani mai inganci a daliban.

'Yan takarkarun sun kayatar sosai kuma sun zamo abun koyi ga 'yan baya.
Previous Post Next Post