Tsabar Rayuwa: Shahararren Malamin Addinin Musulunci Ya Raba Buhun Shinkafa 1000 A Bauchi.

Wani shahararren malamin addinin Muslunci Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf (Guruntum) ya rabawa buhun shinkafa dubu É—aya a ranar Juma'a a Bauchi.

KATAGUM DAILYPOST ta tattaro daga shafin Arewa Intelligence cewa shahararren malamin addinin Muslunci na Sunnah a jihar Bauchi Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum ya raba kyautar shinkafa Buhu dubu daya a kofar gidansa da ke Dutsen Tanshi Bauchi kyauta wa mabukata

Intelligence ya ƙara da cewa ba wannan karon bane Malam ya saba irin wannan kyauta domin ya kyautatawa mabukata da ke unguwarsa a Bauchi

A cewarsa Malamin É—an kasuwa ne, ba dan siyasa bane, baya karban kuÉ—in 'yan siyasa ya musu talle, amma ku dubi yadda yake taimakon jama'a da dukiyarsa.


Wanna fatan alheri zaku tura zuwa ga Malamin...?
Previous Post Next Post